Buch-OWLOnline-Buchhandel

Madawwamin Yarjejeniya

A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

von Love God Greatly

Einband
Kartoniert
Seiten
116
Erschienen
Juli 2025
Verlag
Blurb

Buchbeschreibung

Tun a farko, Allah Ya yi yarjejeniya da mutanen Shi, yarjejeniyan da za zu nuna halin Shi da shirin Shi domin duniya.

Ya yi alkawarai, da shaidun amincin Shi, Ya ba da dalilen badagaskiya da dalilen bege. Ya yi yarjejeniya da Nuhu, Ya yi alkawali mashi da zuriyar shi cewa ba zai sake hallakaa duniya da ruwa kuma ba. Ya yi alkawari da Ibrahim, da cewa zai sa shi ya zama kasa mai girma, wanda ta wurin su ne Almasihu zai zo.

Ganze Beschreibung lesenWeniger anzeigen

Ya yarjejeniya da Isra'ila, ya ba su hanyan zaman tsarki kuma sai ya ke¿e su su zama zää¿un mutanen Shi. Ya yi yarjejeniya da Dauda, cewa zai kafa mulkin shi har abada.

Kada ku ji tsoro, ga shi, albishir na kawo muku na farin ciki mai yawa, wanda zai zama na dukan mutane. Domin yau an haifa muku Mai Ceto a birnin Dawuda, wanda yake shi ne Almasihu, Ubangiji.

Cikin Kristi, dukan yarjejeniyan Allah ta samu cika. Yesu ne amsan dukan alkawuran Allah. Shi ne madawwamin yarjejeniyan da mu ke ta jira. Ta wurin Shi mu na da salama, bege, tsaro, hangen gaba, tsarki, adalci, da rashin käaici. Shi ne madawwamin yarjejeniya.

Yayinda mu ke shirya zuciyar mu domin Krisimeti, za mu yi bincike kan hanyoyin da Yesu ne Ya zama cikatawan dukan yarjejeniyan Allah. Yayinda mu ke bikin haihuwar Shi, za mu gan duk hanyoyin da Yesu ya biya bukatun mu kuma Ya kawo mana bege.

Madawwamin Yarjejeniya wani bincike ne na tsawon mako hu¿u da aka shirya domin lokaci kamin Krisimeti (wato Advent da turanci). Advent lokacin bikin zuwan Kristi da kuma cikawar alkawuran Allah. Wannan binciken zai nuna hanyoyin da Kristi Ya cika yarjejeniyan Allah da mutanen Shi duk cikin tarihi, a karshe kuma sai a karasa da bincike kan labarin krisimeti.

Mu na begen za ki häa kai da mu domin wannan bicike na tsawon mako hu¿u a yanan gizo ko kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da ya sahfi Madawwamin Yarjejeniya a wannan wurare biyu tare da rubuce rubucen mu na kullum, da karin bayyani ta wurin karatu na kullum da jamma'a masu kauna domin su karfafa ki yayinda ki ke bincike …

Details

Erscheinungstermin
Juli 2025
Kategorie
Fremdsprachige Bücher
Einband
Kartoniert
Seiten
116
Verlag
Blurb
Format
22,9 × 15,2 cm
Dicke
0,7 cm
Gewicht
181 g
EAN / ISBN-13
9781715727598
Maßstabsgetreu: Deckel und Buchrücken neben einer Hand (18 cm).
Versand und Rückgabe

Standardversand: 1 bis 3 Werktage, 3,99 €, kostenlos ab 35 €

Liefergebiet: Deutschland

Rücksendung: 14 Tage Widerrufsrecht. Bei einem Widerruf tragen Sie die Kosten der Rücksendung. Bei einer Falschlieferung oder einem Fehler von uns erstatten wir Ihnen das Rückporto. Den Widerruf erklären Sie über den Knopf „Vertrag widerrufen“ im Fuß der Seite.

Hersteller und ProduktsicherheitBlurb
Blurb

Verantwortliche Person in der EU

Libri GmbH
Europaallee 1
36244 Bad Hersfeld
Deutschland
gpsr@libri.de

Mehr von Love God Greatly

Ähnliche Titel

Bewertungen

Zu diesem Titel gibt es noch keine Bewertung. Bewerten kann, wer ihn bei uns gekauft hat.

So prüfen wir Bewertungen
Eine Bewertung kann bei uns nur abgeben, wer den Titel über sein Kundenkonto bei uns gekauft hat. Jede Bewertung ist fest mit der zugehörigen Bestellung verknüpft; anders kommt sie technisch gar nicht zustande. Deshalb trägt jede angezeigte Bewertung den Hinweis „Verifizierter Kauf". Wir zeigen positive wie negative Bewertungen und löschen nur bei Rechtsverstößen. Für Bewertungen gibt es keine Gegenleistung.
15,40 €Voraussichtlich 2. bis 4. Dez.

Inhalte ab 18

Cover von Titeln für Erwachsene, etwa erotische Romane, Manga oder Comics, bleiben unscharf, bis Sie bestätigen. Die Bestätigung gilt für alle Seiten und Tabs, bis Sie den Browser schließen.

Zurück zum Katalog