Buch-OWLOnline-Buchhandel

Rayuwan da ke Mikakke

Mura¿in Zuciyar Allah Domin 'Yan'Yan Shi Mata: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

von Love God Greatly

Einband
Kartoniert
Seiten
204
Erschienen
Juli 2025
Verlag
Blurb

Buchbeschreibung

"Menene ya sa rayuwa na da wahala yanzu? Menene ya sa babu abin da ke da sauki mani? Na ¿auka ko idan na zama mai bi dukan damuwoyi na za su kare.""Duk da ina bin Yesu, menene ya sa rayuwa nan a cike da bakin ciki da rashin tabbaci?"

Dayawan mu an yi mana bisharan da ban a gaskiya ba. Mun badagaskiya cewa da zaran mun zama masu bi, rayuwan mu za ta canza kawai, ko mu na tsamani rayuwan mu za ta canza. Amma ba gaskiyan ba ne.

Ganze Beschreibung lesenWeniger anzeigen

Allah bai yi mana alkwalin rayuwa babu bakin ciki ba ko wa matan da mu ka gan su cikin Littafi mai Tsarki ba, kamar Maryamu, Hannah, da Esta. Babu wanda rayuwan su ya zama da sauki.

Dukan su sai da su ka yi rayuwa cikin wahala. Kowannen su sai da su ka yi rayuwa cikin banagaskiya ba cikin ganin ido ba. Sai da kowannen ta dogara kan Allah a lokacin da ba ta gane menene ke faruwa ba.

Kowace mace sai da ta yi rayuwa da ke mikakke, yayin da ta ke neman gane manufan shan wahalan ta. Dukan su labaren daban su ke, amma ko da wani yaniyi su ka sami kan su, bas u täa tafiya su käai ba. Allah Ya bi tare da su cikin kowani kwari da kan kowani tsauni. Ya ji kowani addu'a kuma Ya ji zafin wahalar su. Bai bar su su käai ba, kuma ke ma bai bar ki ke käai ba.

Cikin wannan binciken na tsawon mako shida, za mu duba dayawa daga labaran matan da ke cikin Littafi mai Tsarki mu kuma kara gane hanyan da su ka bi yayin mu na ganin kan mu ta wata sabuwar hanya.

Rayuwa ba kullum ba ne ya ke da sauki, amma Allah na tare da mu a kullum kuma Ya na da kyau a kullum. Mu häa kai tare a yanar gizo domin wannan binciken Littafi mai Tsarki na tsawon mako shida ko kan app namu na Love God Greatly.

A kowani wuri, za ki samu abubuwan da su ka shafi Rayuwan da ke Mikakke tare da rubuce rubucen mu na Littinin, Laraba da Jumma'a, da kuma Karin bayyani ta wurin karat una kullum da kuma jama'a masu kauna domin su karafafa ki yayin da ki ke binciken rayukan mata masu kyau da kuma Allah da bai täa barin su ba.

Details

Erscheinungstermin
Juli 2025
Kategorie
Fremdsprachige Bücher
Einband
Kartoniert
Seiten
204
Verlag
Blurb
Format
22,9 × 15,2 cm
Dicke
1,1 cm
Gewicht
304 g
EAN / ISBN-13
9798210273222
Maßstabsgetreu: Deckel und Buchrücken neben einer Hand (18 cm).
Versand und Rückgabe

Standardversand: 1 bis 3 Werktage, 3,99 €, kostenlos ab 35 €

Liefergebiet: Deutschland

Rücksendung: 14 Tage Widerrufsrecht. Bei einem Widerruf tragen Sie die Kosten der Rücksendung. Bei einer Falschlieferung oder einem Fehler von uns erstatten wir Ihnen das Rückporto. Den Widerruf erklären Sie über den Knopf „Vertrag widerrufen“ im Fuß der Seite.

Hersteller und ProduktsicherheitBlurb
Blurb

Verantwortliche Person in der EU

Libri GmbH
Europaallee 1
36244 Bad Hersfeld
Deutschland
gpsr@libri.de

Mehr von Love God Greatly

Ähnliche Titel

Bewertungen

Zu diesem Titel gibt es noch keine Bewertung. Bewerten kann, wer ihn bei uns gekauft hat.

So prüfen wir Bewertungen
Eine Bewertung kann bei uns nur abgeben, wer den Titel über sein Kundenkonto bei uns gekauft hat. Jede Bewertung ist fest mit der zugehörigen Bestellung verknüpft; anders kommt sie technisch gar nicht zustande. Deshalb trägt jede angezeigte Bewertung den Hinweis „Verifizierter Kauf". Wir zeigen positive wie negative Bewertungen und löschen nur bei Rechtsverstößen. Für Bewertungen gibt es keine Gegenleistung.
16,00 €Voraussichtlich 2. bis 4. Dez.

Inhalte ab 18

Cover von Titeln für Erwachsene, etwa erotische Romane, Manga oder Comics, bleiben unscharf, bis Sie bestätigen. Die Bestätigung gilt für alle Seiten und Tabs, bis Sie den Browser schließen.

Zurück zum Katalog